<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yi Nufinka Cikin Nawa Rai LW245</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yi nufinka cikin nawa rai,
 Kai magini ne, ni yumbu ne,
 Shirya ni bisa ga nufinka,
 Na ba da kaina a hannunka.

[V2]
 2) Yi nufinka cikin nawa rai,
 Gwada, ka gani yadda na ke,
 Wanke ni sarai da jininka,
 Na ba da kaina a hannunka.

[V3]
 3) Yi nufinka cikin nawa rai,
 Ina da ciwo na zunubi,
 Kai ne mai ikon warkad da ni,
 Na ba da kaina a hannunka.

[V4]
 4) Yi nufinka cikin nawa rai,
 Ka yi sarauta bisana dai.
 Ba ni Ruhunka, kowa ya ga
 Yesu ke zaune a zuciyata.</lyrics>
<hymn_number>245</hymn_number>
<author>George C. Stebbins, Adelaide A. Pollard</author>
</song>